Daily Trust Aminiya - “Abin da ya sa nake yin daben ‘interlock’ da ledojin ruwa”
Subscribe
Dailytrust TV

“Abin da ya sa nake yin daben ‘interlock’ da ledojin ruwa”

Masana kimiya sun bayyana cewa sunadaren da ake amfani da su wajen hada robobi na da hadari ga lafiyar dan Adam da muhalli.

A kokarinta na rage illar ledojin da ake zubarwa suke kuma bata garin Abuja, wata matashiya ta samo hanyar sake sarrafa ledojin ruwa da sauran kayayyakin roba don sake amfani da su.

Kalli Intissar Bashir Kurfi a bakin aikinta.